ha_tq/2ch/29/01.md

175 B

Wane misali ne Hezekiya ya bi lokacin da ya fara mulki a shekara ta Ashirin da biyar?

Hezekiya ya bi misalin kakansa Dauda ya kuma yi abinda yake mai kyau a idanun Yahweh.