ha_tq/2ch/28/26.md

250 B

A ina ne sauran ayukan Ahaz suke?

Sauran Ayukan Ahaz suna a rubuce a cikin litafin Sarakunan Yahuda da kuma Israila.

Wanene ya zama sarki bayan an mutuwa Ahz da juma bayan bizne sa da aka yi?

Hezekiya ɗan Ahaz ne ya zama sarki a matsayin sa.