345 B
345 B
Menene Ahaz ya yi wa kayan ɗaki na gidan Allah?
Ahaz ya datse kayan ɗakin Yahweh gunduwa- gunduwa ya kuma rufe ƙofar gidan Yahweh.
Menene sakamakon bagadin da Aaz ya yi a kowane lungu a Yerusalem, da kuma yin wuraren yin ƙone Hadaya a cikin kowane birni a Yahuda?
Sakamakon shine Ahaz yasa Yahweh ya yi fushi da shi,Allahn kakaninsa.