ha_tq/2ch/28/22.md

121 B

Menene ya kawo hallaka da kuma dukan Israila?

Ahaz ya yi zunubi a gaban Allah ya kuma yi hadaya ga allahlin Damascus.