ha_tq/2ch/28/16.md

272 B

Menene ya zama dole wa sarkin Ahaz ya aika da manzanin ga sarkin Asiriya don taimako?

Ya zama dole ne ga Ahaz ya tambayi sarkin Asiriya taimako saboda Edomawa sun kaiwa Yahuda hari a kuma filistiyawa sun riga sun yi kwanto a kwarin da ke aa birnin na Negave ta Yahuda.