ha_tq/2ch/28/14.md

340 B

Menene shuwagabanin suka yi tare da 'yan kurkukun a lokacin da mutane masu makamai suka bar su a gaban su?

Shuwagaban nin sun saka masu kaya da kuma takalmi, suka kuma ba su abinci da kuma abinsha, su ka yi ma ciwukan su magani, suka sa shimfiɗa akan jakai, suka kuma maida su suka kai su wurin iyalansu da kuma ;yan 'uwan su a Yerico.