ha_tq/2ch/28/12.md

206 B

Menene shwagabann mutanen Efraimu suka ce ya zama dalilin da za su kawo 'yan kurkukun zuwa Samariya?

Shuwagabanin sun ce zai ƙara masu a kan zunubin da suka yi wa Yahweh kuma zafin fushin akan Israila.