ha_tq/2ch/28/09.md

477 B

Wanene ya je don ya haɗu da rundunan da ke zuwa Samariya?

Obed, annabin Yahweh, ya fito waje domin ya haɗu da rundunan yaƙin?

Menene laifin da ya ɗora wa rundunar yaƙin?

Obed ya ce rundunar yaƙin sun y laifi ta wurin yanka mutane Yahuda a cikin fusata har da ya kai sama.

Menene Obed ya gayawa Israila suka yi da 'yan kurkukun da suka ɗauka bauta zuwa Yerusalem?

Obed yace wa rundunar da cewa su mayar da 'yan kurkukun, saboda rafin fushin Yahweh na a kansu.