ha_tq/2ch/28/07.md

153 B

Menene Rundunan Israila suka yi don su ɗaukei Sariya?

Rundunan yaƙin sun ɗauki kamammun daga fađa, suka kuma ɗauki ganima da yawa zuwa Samariya.