Aremiyawa da Israilawa sun yi nasara da Ahaz saboda shi da mutanen sa sun juya wa Yahweh baya, Allahn kakanin su.