ha_tq/2ch/28/03.md

219 B

Menene Ahaz ya yi wa yaran sa ƙari da da kuma ƙara gumakai wa Ba'al da kuma bi baya da ,mugutar mutanen waɗanda Yahweh ya fitar waje a gaban mutanen Israila?

Ahaz ya sa yaran a wuta a matsayin baye-bayen ƙonawa.