Ahaz bai yi abin da ke mai kyua idon Yahweh ba , kamar yadda kakansa ya yi ba.
Ahaz ya sassƙa suffofin ƙarfe domin Ba'al.