ha_tq/2ch/27/08.md

185 B

A ina ne aka bizne Yotam a lokacin da ya mutu?

An bizne Yotam a cikin birnin Dauda.

Wanene ya zama sarkin Yahuda bayan mutuwar Yotam?

Ahaz, ɗan Yotam, ya zama sarki a wurin sa.