ha_tq/2ch/27/01.md

415 B

Yotam yana da shekara nawa en a lokacin da ya zam sarki Yahuda kuma harwane tsawon lokaci ya yi mulki?

Yotam nada shekara ashirin da biyar a lkacin da ya zama sarki ya kuma yi mulki na shekara sha shidda a Yerusalem.

Ta yaya ne mutanen Yahuda suke rayuwa koda yake Yotam ya yi abin da ke dai dai a idanu Yahweh?

Mutanen Yahuda suna dai ta yin mugun ta koda ya ke Yotam ya yi abida ke dai dai a idanun Yahweh