ha_tq/2ch/26/22.md

142 B

Wanene ya zama sarki bayan mutuwar Uziya da kuma bizne shi da aka yi tare da Kakaninsa?

Yotam, ɗan Uziya, ne ya zama sarki a matsayin sa.