ha_tq/2ch/26/21.md

128 B

Menene Uzziya yake dashi dabam da gian sa har ranar mutuwarsa?

Uzziya ya yi rayuwarsa a wani gida ware har ranar da ya mutu.