ha_tq/2ch/26/19.md

376 B

Menene ya faru da Uzziya a lokacin da ya riƙe da sandar tasa a hanunsa zai ƙona turare, kuma lokacin yana fush da firiist?

Lokacin da Uzziyah na riƙe da sandar da kuma lokacin da ya ke fushi da firist, sai kuturta ta fitarmasa a kan goshin sa.

Menene yasa kuturta ta fito wa Uzziya akan gshi?

Kuturta ta fitowa Uzziya akan goshi saboda Yahweh ne ya buga shi da ita.