ha_tq/2ch/26/16.md

541 B

Ta yaya ne Uziya ya wa Yahweh laifi, Allahn sa, a lokacin da ya zama da iko sosai?

Uzziya ya yi wa Allah laifi a lokacin da ya je gidan Yahweh ya ƙona turare.

Menene ya sa Azariya da saura annabawa tamanin suka tafi bayan Uzziya, kuma menene Dalilin da yasa Azariya yace Uziya ya yi laifi a lokacin daa yake kona turaren a cikin haikalin?

Firist ya gaya wa Uzziya cewa ba wai firis din ne kaɗai ba, da 'ya'yah Haruna , waɗanda suka tsarkake turaren a cikin haikalin, saboda Uziya ya yi laifi lokacin da ya ƙona turaren ga Yahweh.