325 B
325 B
Menene masu aikin hanu suka kirkiro wa mutanen a Yerusalem don Uziya ya shirya mutanensa?
A Yerusalem, Uziya ya gina injina da da ak a ƙera daga mutane masu fasaha.
Har ina ne ikon Uzziya ya kai lokacin da Yahweh ya taimake shi sosai har ya zama da iko?
Uzziyah ya zam a da iko har ikon sa ya kai ƙasashe masu nisa.