ha_tq/2ch/26/04.md

288 B

Ta yaya ne Uziya ya bi misalin da mahaifin sa a cikin tafiyar sa da Yahweh?

Uziya ya bi mahaifin sa dai-dai a idanun Yahweh ya kuma shirya wurin neman Yahweh.

Menene ya faru da Uziya idan har ya nemi fuskar Yahweh?

Indai har Uzziya zai nemi fuskar Yahweh, Allah zai ba shi nasara?