Bayan da Amaziya ya juya daga bin Yahweh, sai suka fara shirya masa maƙarƙashiya.
An bizne Amaziyah a cikin kakannin sa a birnin Yahuda.