Har na shekara nawa ne Amaziya , sarkin Yahuda, ya rayu bayan mutuwar Yehowash sarkin Israila?
Amaziya ya yi rayuwa har shekara sha biyar bayan mutuwar Yehowash.
A ina ne aka rubuta wasu labarai akan Ahaziya?
Sauran labarai akan Ahaziya na rubuce a cikin litafin sarakunan Israila.