ha_tq/2ch/25/20.md

404 B

Menene dalilin da yasa Allah ya ba da mutanen yahuda a cikin hannun abokan gaban su?

Allah zai ba da su ga abokan gãbaon su saboda sun nemi shawara daga wurin allolin Edom.

Menee sakamakon lokacin da Yehowash, sarkin Israila, da kuma Amaziya, sarkin Yudah, ya haɗu da juna fuska da fuskaa shemesh?

Sakamakon shine an hallakr da yudah a gaban Israila da kowane mutunum suka gudu zuwa gidajen su.