ha_tq/2ch/25/18.md

158 B

Wane saƙo ne Yehowash ya gaya wa Amaziya da cewa ya tsaya a gida?

Manzon Yehowash ya ce wa Amaziya ya tsaya a gida saboda da Amaziyan da Yudah zai faɗi.