Amaziya ya aika da saƙo ya na tambayar Yehowash don yaz ya haɗu da Amaziya fuska da fuska a wurin yaƙi.