ha_tq/2ch/25/14.md

348 B

Menene Amaziya ya yi da allahlin da ya kawo daga mutanen Seyir?

Amaziya ya shirya allahlin sa da suka shirya a gaban su, ya kuma ƙona masu turare.

Menene annabin da yahweh yaka ya tambayi Amaziya akan allolin mutanen Seyir?

Annabin ya yi tambaya cewa fdalin da ya sa ya bi allolin mutanen da allolin su ba su cece su ba daga hanun Amaziya.