ha_tq/2ch/25/13.md

185 B

Menene rundunan yakin Israila suka yi wa biranen Yahuda daga Samariya zuwa Bethhoro?

Rundunar Israila sun hari biranen, suka kashe mutane dubu uku, suka kuma kwashi ganima mai yawa.