ha_tq/2ch/25/11.md

442 B

Menene ya faru da mutanen Seyir dubu goman a lokacin Amaziya ya jagoranci mutanen sa zuwa cikin ƙonƙolin dutse a wajen ƙwarin gishiri?

Amaziya ya jagoranci mutanen sa wajen ƙwarin gishiri ya kuma yi nasara da mutanen nan dubu goma na Seyir.

Menene rundunan yakin Yahuda suka yi da mutane dubu goma da aka ƙara masu daga Seyir waɗanda suka ɗauka da rai?

Rundunar yaƙin Israila sun turo mutanen Seyir daga kan ƙonƙolin dutsen.