ha_tq/2ch/25/07.md

405 B

Menene yasa mutumin Allah ya gaya wa sarki cewa kada ya bari wani ya bari mayaƙan Issraila su tafi tare da shi?

Mutumin Allah ya cgaya wa sarki rundunar Israila kada ya je da shi saboda Yahweh ba ya tare daa Israila.

Menene mutumin Allah ya faɗa ce wa zai faru ko da ace Amaziyah yana da ƙoƙari da kuma kuzari a yaƙin?

Mutumin Allahn ya ce , Allah zai jefa shi ƙasa a gaban abokan gãban sa.