ha_tq/2ch/25/03.md

271 B

Menene yasa Amaziya bai kashe 'ya'yan bayin sa ba waɗanda suka kashe mahaifin sa, sarki?

Amaziya bai kashe 'ya'yan bayin da suka kashe mahaifin sa ba saboda dokar litafin Musa ta ce baza a kashe 'ya'ya ba don iyayen su ba, amma kowa dole ne ya mutu domin zunuban sa.