ha_tq/2ch/25/01.md

201 B

Shekarun Amaziya nawa ne a lokacin da ya fara mulki kuma har tsawon wane lokaci ne ya yi mulki?

Amaziyah na a shekara ashirin da biyar da ya fara Mulki ya kuma yi mulki har shekara ashirin da tara.