ha_tq/2ch/24/20.md

363 B

Menene yasa Zakariya ya gaya wa mutanen Yahweh cewa sun juya masa baya?

Zakariya ya geya wa mutane cewa tunda sun ƙi Yahweh, Yahweh ma ya ƙi su.

Ta yaya ne sarki Yowash ya watsar da kirkin da mahaifin Zakariya ya yi masa?

Ta irin wannan hali Yowash, sarki, ya watsar kirkin da Yehoyida mahaifin Zakariya yayi masa. A memakon haka ya kashe ɗan Yehoyida.