ha_tq/2ch/24/17.md

185 B

Menene mutanen suka yi lokacin da Yahweh ya aika da annabawa domin su zama shaidu a kan su?

Yahweh ya aika da annabawa waɗan da suka zama shaida akan mutane, amma suka ƙi saurare.