ha_tq/2ch/24/13.md

176 B

Ta yaya ne ma aikatan suka shirya gidan Allah a lokacin da suke gyarawa?

Ma'aikatan sun gudanar da aikin gidan Allah kamar yadda yake da farko, suka kuma ƙara masa ƙarfi.