335 B
335 B
A ina ne taskar da sarki ya bada umurni a sa take?
Sarki yabada umurni ya kuma ce a yi taska a kuma ajiye ta a waje a kan hanyar shiga cikin gidan Yahweh.
Wane yankin mutanen ne suka yi murna da suka kuma kawokuɗi a cikin taskar ?
Dukan shugabani da kuma dukan mutanen sun yi murna suka kuma kawo kuɗi su ka sa acikin taskar.