ha_tq/2ch/24/06.md

154 B

Menene 'ya'yan Ataliya su ka ɗauka daga gidan Yahweh su ka kuma bawa Ba'al?

Dukan kayayyaki masu tsarki na gidan Yahweh suka kai suka bayar ga Ba'al.