ha_tq/2ch/24/04.md

176 B

Akan wane aiki ne Yowash ya aika da firist da kuma lebiyawa waje don su tara kuɗi daaga Israilawa?

Yowash ya aika su su tara kuɗi da israilawa don gyaran gidan Allahn su.