ha_tq/2ch/23/16.md

173 B

Menene alkawarin da Yehoida ya y tsakanin sa da mutanen da kuma sarki?

Yehoyida ya yi alkawari tsakaninsa da dukan mutane , da kuma sarki. cewa za su zama mutane Yahweh?