ha_tq/2ch/22/10.md

334 B

Menene Mahaifiyar sa ta yi a lokacin da ta ga ya mutu?

Lokacin da ta ga ya mutu, sai ta tashi ta kashe dukan 'ya'yan sarauta da ke cikin gidan Yehuda.

Har tsawon wane lokaci ne Yowash ke ɓoyewa a cikin gidan Allah a lokacin mulkin Ataliya?

Yowash na ɓoyewa har na tsawon shekara shidda a lokacin mulkin Ataliya a kan ƙasar.