ha_tq/2ch/22/09.md

128 B

Menene Yehu ya tuna akan mahaifin Ahaziya ?

Yehu ya ce Ahaziya ɗa ne ga Yehoshefat, wanda ya nemi Yahwe da dukan zuciyarsa.