ha_tq/2ch/22/01.md

175 B

A hanyoyin wanene Ahaziya ke tafiya saboda akan shawara mahaifiyar sa?

Ahaziya na tafiya a hanyar gidan Ahab, domin mahaifiyarsa mashawarciyarsa ce a wurin aikata mugunta.