ha_tq/2ch/20/27.md

154 B

Menene yasa Yehooshefat da mutanen sa suka koma Yerusalem da farin ciki?

Sun koma Yerusalem da farin ciki domin Yahweh ya sa su murna akan maƙiyansu.