ha_tq/2ch/20/25.md

150 B

Tsawon wane lokaci ne ya ɗauke su don su kwashe ganimar, saboda akwaita birjik?

Ya ɗauke su kwana uku suna kwasar ganima, saboda gatana da yawa.