ha_tq/2ch/20/22.md

162 B

Menene Yahweh ya yi lokacin da mutanen Yahuda suka fara yin waƙar yabo?

Lokacin da suka fara raira waƙar yabo, Yahweh ya shirya kwanto akan abokan gaban su.