A dai-dai lokacin da suka fita, sai Yahoshefat ya ce masu suce '' Ku yi godiya ga Yahweh, domin alƙawarin amincinsa ya tabbata har abada.''