ha_tq/2ch/20/08.md

4 lines
207 B
Markdown

# Menene alkawarin da Yahweh ya yi wa Yehoshefat a lkacin da mutane suka yi masa kuka a kan wahalar su?
Yahweh ya ce lokacin da mutane suka yi kuka wa Yahweh a cikin ƙunci su, za ya ji su ya kuma cece su.