ha_tq/2ch/19/01.md

148 B

Wane abu mai kyau ne aka samu daga zuciyar Yehoshefat?

Abu mai kyau da aka samu a wurin Yehoshefat, shine don ya kafa zuciyarsa ga neman Alllah.