ha_tq/2ch/18/31.md

175 B

Menene shugabanin mayaƙan suka yi lokacin da suka ga Yehoshefat ne sarki ba?

Lokacin da shugabanin su ka ga cewa ba shi ba ne sarkin Israila, sai suka juyawa daga bin su.