ha_tq/2ch/18/19.md

164 B

Menene Yahweh ke tambayar ahab a lokacin ya je Ramot Giliyad?

Yahweh na tambayar wanda zai yaudari Ahab Sarki Isra'ila, domin ya haura ya faɗi a Ramot Gileyad.