Mikaya ya ga Yahweh yana zaune a kan kursiyinsa, kuma dukkan rundunar sama na tsaye a gefen damarsa da hagunsa.